<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>15</hymn_number>
<title>Mu za mu je shaida shi Y15</title>
<lyrics>[V1]
 1)Mu za mu je shaida shi
 Mu shaida shi, mu shaida shi.
 Mu za mu je mu shaida shi
 Har duniya duk ta ji.

[V2]
 2)Shaiɗan ya so ya hana mu
 Ya hana mu, ya hana mu
 Shaiɗan ya so ya hana mu
 Amma bai iya ba.

[V3]
 3)Mu za mu kawo baikonmu,
 Baikonmu, baikonmu
 Mu za mu kawo baikonmu
 Aikin godiyarmu.

[V4]
 4)Yesu zai ji addu'armu
 Addu'armu, addu'armu
 Yesu zai ji addu'armu
 Kada mu fasa yi.

[V5]
 5)Zai kuwa yi mana taimako
 Taimako, taimako
 Zai kuwa yi mana taimako
 Har duniya duk ta ji</lyrics>
</song>